Maniyyata Sun Halarci Taron Horaswa A Qom gabanin Aikin Hajjin 2023
QOM (IQNA) – maniyyata na kasar Iran sun halarci wani taron horaswa a birnin Qum da ke shirin zuwa aikin hajjin bana.
Daruruwan maniyyata daga birnin Qum da ke shirin zuwa aikin hajjin bana sun halarci wani horo a ranar 13 ga Mayu, 2023, a tsakiyar birnin da yake a kasar Iran.