IQNA

Karatun Mahmoud Shahat Anwar na karshe na suratul Baqarah

Tehran (IQNA) Mahmoud Shahat Anwar matashin kuma fitaccen makarancin kasar Masar ya karanta suratul Baqarah

Mahmoud Shahat Anwar matashin kuma fitaccen makarancin kasar Masar ya karanta suratul Baqarah a lokacin da yake halartar taron kur'ani na lardin Qalubiyeh na wannan kasa.