IQNA

karatun Mahmoud Shahat Anwar daga Suratul Anam

An fitar da wani farazi daga karatun majalissar Mahmoud Shahat Anwar matashi kuma fitaccen makarancin kasar Masar a yanar gizo.