IQNA

Samarra na zaman makokin Imami na 11

19:28 - September 23, 2023
Lambar Labari: 3489862
Bagadaza (IQNA) A yayin zagayowar ranar shahadar Imam Hasan Askari (AS) masoya Ahlul Baiti (AS) sun yi alhini tare da halartar hubbare mai alfarma na Imam Hasan Askari (AS) da ke birnin Samarra.
Samarra na zaman makokin Imami na 11
 

 

captcha