IQNA

A Mashhad An Nuna Kur'ani Mai Girma Da Aka Rubuta A Farkon Musulunci

TEHRAN (IQNA) - An kaddamar da kwafin kur'ani mai tsarki na tsawon karni 14 a hubbaren Imam Riza (AS) da ke birnin Mashhad.