Karatun Jafar Al-Saadi matashi dan kasar Morocco daga aya ta 7 zuwa 16 a cikin suratul Mubarakah Insan, wanda Warsh daga Nafee ya ruwaito ya samu karbuwa sosai daga wajen masu amfani da shafukan sada zumunta. Wannan matashin dan kasar Aljeriya yana karanta wadannan ayoyi na suratul Mubarakah cikin kyakkyawar murya.