IQNA - Babban sakataren jam'iyyar adalci da ci gaban kasar kuma tsohon firaministan kasar Maroko ya yi watsi da duk wani ra'ayi na kasar Maroko na nuna son kai, ya jaddada cewa kasar Maroko kasa ce ta Musulunci.
Lambar Labari: 3492313 Ranar Watsawa : 2024/12/03
Rabat (IQNA) Kyawawan karatun Jafar Al-Saadi matashi dan kasar Morocco daga aya ta 7 zuwa 16 a cikin suratul Mubarakah Insan, kamar yadda ruwayar Warsh daga Nafee ta rawaito daga ubangidansa ya dauki hankula sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490238 Ranar Watsawa : 2023/12/01
Rabat (IQNA) "Sultan Talab" (Sultan al-Tullab) al'ada ce ta tarihi don karrama mahardatan kur'ani a kasar Maroko, wanda har yanzu ake ci gaba da raye a garuruwa da dama na wannan kasa.
Lambar Labari: 3489582 Ranar Watsawa : 2023/08/02
Tehran (IQNA) Ta hanyar rarraba dubban kwafin kur'ani mai tsarki, da kafa cibiyar malaman Afirka da kuma gina masallatai da dama a kasashen Afirka, gwamnatin Moroko ta gudanar da ayyuka masu yawa na addinin musulunci a yankin bakar fata a cikin 'yan shekarun da suka gabata.
Lambar Labari: 3488467 Ranar Watsawa : 2023/01/08