IQNA

20:03 - February 11, 2024
Lambar Labari: 3490628

Sauke Addu'ar Shabaniyyah

Sallar Shabaniyah daya ce daga cikin addu'oin mabiya mazhabar shi'ar ahlul bait a cikin watan Sha’aban, wadda Ali bin Abi Talib Amirul Mumineen (AS) ya ruwaito ta kuma ta shahara.  Za ku ji wadannan addu'o'in da muryar Mehdi Samawati.

Sauke Addu'ar Shabaniyyah



 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

https://iqna.ir/fa/news/4199050/

captcha