Karatun wadanda suka kai mataki na karshe a gasar kur'ani ta duniya karo na 40 suka yi
IQNA - Matakin karshe na gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 40 na kasar Iran a matakin karshe, wakilan da suka kai wannna mataki sun fito ne daga kasashen Palastinu da Iran da Nijar da Rasha da Saudiyya da kuma Siriya.