Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 6 	
   	IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a  cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta Shida ta watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.