Harkar Dalibai don Kare Gaza na kara bazuwa a Jami'o'in Amurka
IQNA – Harkar neman goyon bayan Falasdinu ta yadu a Amurka duk da hare-haren ‘yan sanda, inda daliban jami’o’i da dama kamar Yale, New York, Harward, Texas a Austin, da South California suka shiga ciki.