IQNA

Mahajjata Sun Halarci Taron Horar Da Aikin Hajjin 2024 A Tehran

IQNA- Dubban maniyyata daga birnin Tehran da ke shirin zuwa aikin hajjin bana sun halarci wani horo a ranar 4 ga watan Mayun 2024 a dakin taro na Azadi mai kujeru 12,000.