Dubban mutane ne suka yi maulidin Imam Ridha birnin Tehran
IQNA – Dubban mutanen Tehran ne suka halarci wani biki da aka gudanar a ranar 17 ga watan Mayun 2024 a babban birnin kasar Iran na tunawa da ranar haihuwar Imam Ridha (AS).
copied
https://iqna.ir/F0EeDG