IQNA

Shahid Ayatullah Raisi; Shugaba mai goyon bayan gwagwarmayar Al'ummar Falastinu

15:20 - May 20, 2024
Lambar Labari: 3491185
Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi, shugaban gwamnati ta 13, wanda ke da alhakin kula da haramin Imam Ridha (AS) a tarihin aikinsa, kuma mai goyon bayan gwagwarmayar al'ummar Palastinu, ya kai ga samun matsayin shahada.
captcha