Wasikar Ayatullah Khamenei ga Daliban Amurka da ke nuna adawa da yakin kisan kiyashi da Amurka da Isra'ila suke yi a Gaza
IQNA – Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya rubuta wata wasika ga daliban jami’o’in kasar Amurka da suka gudanar da zanga-zangar nuna adawa da yakin kisan kiyashi da Isra’ila da Amurka suke yi a Gaza.