Tarukan tunawa da zagayowar lokacin rasuwar babban jagoran juyin musulunci Imam Khumaini (RA) a Madina
An gudanar da taron cika shekaru 35 da wafatin jagoran Jamhuriyar Musulunci na Iran Imam Khumaini (RA) a birnin Madinah Munawwarah tare da jawabin wakilin jagora Hujjat al-Islam Sayyid Abd al-Fattah Nawab.