IQNA - Audio na karatun kur’ani aya ta 73 zuwa 75 a cikin suratul Zumar da aya ta 1 zuwa ta 3 a cikin suratul Ghafir da kuma ayoyi 1 zuwa ta 13 a cikin suratul Insan da ayoyi na Kauthar , a cikin muryar Hamed Alizadeh. An gabatar da wannan karatun kur'ani mai tsarki ne na kasa da kasa a hubbaren Radawi, wanda ake gabatar da shi ga masu sauraren iqna.