IQNA

Karatun Muhammad Al-Laythi daga Ayar Rabbana

IQNA - Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya shirya tare da fitar da wani shiri mai suna “Karatun aljanna,” wanda ke dauke da karatuttukan kur’ani da ba a mantawa da su daga bakin fitattun makaranta. A cikin za a ji karatun marigayi Sheikh Muhammad Al-Laythi a cikin Ayoyin Rabbana a suratu Al Imrana.

 

3488771