IQNA

Ayoyi domin rayuwa: Dukkan ayyukan ibada don neman yardar Allah ne

IQNA - Ka ce, Lalle ne, sallata da sauran ayyukan ibadana da rayuwata da mutuwata na Allah ne Ubangijin talikai. (Aya ta 162, Suratul An'am).