IQNA

Shakernejad yana karanta aya daga cikin suratu al-Ahzab

IQNA – makaranci Hamed Shakernejad wanda ya shahara a duniya ya gabatar da karatun kur’ani a cikin shirin ‘Husseiniyah Moalla’ ta TV.