Tarukan Makokin Ashura na Imam Husaini (AS) na mabiya mazhabar Shi'a a kasar Saudiyya
IQNA - A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan Ashura na Hosseini, daruruwan 'yan Shi'a da masoya Sayyed al-Shohad (AS) sun yi jimami a birnin "Qatif" da ke gabashin kasar Saudiyya, wanda kuma yanki ne na mabiya mazhabar shi’a na kasar.