Rufe gasar kur'ani ta kasa ga dalibai a birnin Mashhad
IQNA - A ranar 21 ga watan Yulin shekarar 2024 ne aka gudanar da bikin rufe gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 42 ga dalibai maza da mata a hubbaren Imam Rida (AS).
copied
https://iqna.ir/F0EeJR