Rubutun Kur'ani Mai Tarihi A Jami'ar Tehran
IQNA - A ranar 24 ga watan Yulin shekarar 2024 ne aka gudanar da bukin bude wani kur’ani da aka rubuta da hannu mai shekaru 180 da aka bayar ga babban dakin karatu na jami’ar Tehran.
copied
https://iqna.ir/F0EeJj