Baje koli mai taken ‘Ƙasar Dadaddun Al’adu’ a Tehran
IQNA – An bude wani baje koli mai taken “Land of Civilizations” a ranar 27 ga watan Yuli, 2024, a hasumiyar Milad ta birnin Tehran. Taron wanda ya shafe kwanaki 20 ana gudanar da shi, ya baje kolin tarihi, al'adu, da alamomin Iran, Iraki, Falasdinu, Labanon, Siriya, da Yemen.
copied
https://iqna.ir/F0EeK6