IQNA

Sautukan Aljanna

Al-Banna yana karanta ayoyi daga Suratul Taha

IQNA – Wannan wani takaitaccen bayani ne daga wani karatu da marigayi makaranci dan kasar Masar Mahmud Ali Al-Banna ya yi, yana karatun aya ta 114 a cikin suratul Taha.