IQNA

Sautukan Aljanna:

Minshawi ya karanta aya daga cikin suratu al-imran

IQNA – Wannan wani takaitaccen karatu ne daga karatukan makarancin kur’ani da kasar Masar marigayi Muhammad Siddiq Minshawi ya yi, yana karatun aya ta 173 a cikin suratu Ali-Imran.