Masu ziyara Arbaeen sun nufi Karbala daga sassa na kasar Iraki
IQNA - Al'ummar yankin Ra'al-Bisha dake kudancin kasar Iraki sun fara tattaki da kafa zuwa Karbala domin gudanar da tarukan ziyarar Arba'in a farkon watan Agustan shekarar 2024.
copied
https://iqna.ir/F0EeLb