IQNA

Sautukan Aljanna

Karatun Ayoyi daga Suratul Maryam daga Abdul Basit

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun ayoyi na 28-30 na suratul Maryam daga bakin fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Masar marigayi Abdul Basit Abdul Samad.

 

 

https://iqna.ir/en/news/3489468