IQNA

Raziei yana karatun kur'ani a yayin ganawar gwamnatin Iran da Ayatollah Khamenei

IQNA- Majalisar ministocin shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ta gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a jiya Talata, karo na farko bayan samun nasarar kada kuri'ar amincewa da majalisar dokokin kasar.

A yayin taron, fitaccen dan kasar Iran Qasem Raziei ya karanta aya ta 23-24 a cikin suratul Ahzab ta kur'ani mai tsarki.

 

 
 

3489676