Masu ziyara Mashhad Da Kafa Gaban Zagayowar lokacin Shahadar Imam Ridha (AS)
IQNA - A yayin da zagayowar lokacin shahadar Imam Ridha (AS) ke gabatowa, adadin maziyarta da ke tafiya zuwa birnin Mashhad na karuwa a kowace rana kuma wasu daga cikinsu suna tafiya mai nisa don isa birnin mai alfarma da ziyartar hubbaren Imami na takwas (AS).