IQNA

Kar ka ji tsoron fadin gaskiya

IQNA - Manzon Allah (SAW)byana cewa: Ka fadi gaskiya, kuma a tafarkin Allah kada ka ji tsoron zargin mai zargi. [Haliyyah Auliya: 1/241]