IQNA

Rana ta 2 na gasar kur'ani ta daliban Iran cikin hotuna

IQNA- Ana ci gaba da gudanar da gasar kur'ani da Etrat karo na 38 na daliban jami'ar Iran a jami'ar Tabriz ta ilimin likitanci.