Sautukan Aljanna
Aya daga Suratul Yunus na Ahmad Shabib
IQNA – Ga aya ta 57 a cikin suratul Yunus, wanda qari dan kasar Masar Muhammad Ahmad Shabib ya karanta. Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na iqna cewa, ta fitar da wani shiri mai taken “Karatun Sama,” wanda ke dauke da karatuttukan kur’ani da ba a mantawa da su daga bakin fitattun larusai.