Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na hubbaren Imam Hosseini (AS) cewa, wannan hubbare ya sanar a tasharsa ta Telegram da shirye-shiryen gudanar domin tunawa da zagayowar lokacin maulidin manzon Allah (S.A.W) da Imam Sadiq (AS).
Ya zo a cikin wannan sakon cewa: A wannan lokaci ne ake kawata hubbaren Imam Husaini (AS) da tutoci a daidai lokacin da aka haifi Sayyiduna Rasulullah (SAW) .
https://iqna.ir/fa/news/4237378