iqna

IQNA

IQNA - Daruruwan magoya bayan Falasdinawa ne suka toshe tashoshin jirgin kasa a Geneva da Lausanne na kasar Switzerland a wata zanga-zangar nuna adawa da kwace jirgin Madeleine da gwamnatin Isra'ila ta yi.
Lambar Labari: 3493397    Ranar Watsawa : 2025/06/10

IQNA - A daidai lokacin da Idin Al-Ghadir al-Khum ke karatowa Haramin Alawi ya tanadi tutoci n Ghadir 75 da za a daga a kasashe 42 na duniya, baya ga lardunan kasar Iraki.
Lambar Labari: 3493357    Ranar Watsawa : 2025/06/03

IQNA - Masu fafutuka da ke goyon bayan Falasdinu sun aike da sakonnin faifan bidiyo suna neman 'yan wasan tawagar kasar Faransa da su kaurace wa wasan da za su yi da kungiyar Isra'ila a gasar cin kofin nahiyar Turai ta UEFA Nations League a wannan mako.
Lambar Labari: 3492197    Ranar Watsawa : 2024/11/13

IQNA - A yayin maulidin manzon Allah (SAW) kuma shugaban mazhabar ahlul baiti Imam Jafar Sadik (a.s) masu kula da hubbaren Husaini (a.s) sun kawata dakin taro da tafsirin wannan dakin. bakin kofa da shirya furanni don girmama wannan taron.
Lambar Labari: 3491890    Ranar Watsawa : 2024/09/18

IQNA - Ta hanyar tsaurara ka'idojin aikin hajjin na maniyyata 'yan kasashen waje da ake tura su zuwa aikin Hajji, gwamnatin kasar Saudiyya ta haramta duk wani aiki da ke da manufa ta siyasa da bangaranci tare da yin barazanar korar masu keta daga kasar Saudiyya tare da hana su sake zuwa aikin Hajjin.
Lambar Labari: 3491785    Ranar Watsawa : 2024/08/31

IQNA - Daga cikin kyawawan hotuna da suke daukar idon masu kallo da masu ziyara a kan titin Arbaeen akwai tutoci n da masoya Imam Hussaini (AS) suka daga; Kamar dai hanyar kauna da motsin miliyoyin maziyarta  Karbala, dauke da tutoci masu nuni da juyayin wannan lokaci.
Lambar Labari: 3491715    Ranar Watsawa : 2024/08/18

IQNA - Taron bitar shirye shiryen saka bakaken   tutoci a hubbaren Imam Ali (AS0 a daidai lokacin da watan Muharram ke shigowa.
Lambar Labari: 3491460    Ranar Watsawa : 2024/07/05

IQNA - An saka bakaken tutoci hubbaren Imam Husaini (a.s.) da kuma na Sayyiduna Abbas (a.s) a Karbala, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tunawa da shahadar Imam Sadik (a.s) a ranar 25 ga watan Shawwal.
Lambar Labari: 3491090    Ranar Watsawa : 2024/05/04

IQNA - 'Yan kasar Holand sun yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai a zirin Gaza a gaban rassan McDonald's mai daukar nauyin wannan gwamnati, sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa.
Lambar Labari: 3491072    Ranar Watsawa : 2024/04/30

Washington (IQNA) Wasu gungun malamai na yahudawan Amurka sun hallara a kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya inda suka yi kira da a kawo karshen yakin Gaza da kuma kawo karshen goyon bayan da gwamnatin Amurka ke baiwa Isra'ila.
Lambar Labari: 3490454    Ranar Watsawa : 2024/01/10

Jama'a daga kasashe daban-daban na yankin da suka hada da Turai da Amurka sun fito kan tituna domin nuna goyon bayansu ga Palastinu da kuma yin Allah wadai da gwamnatin sahyoniya.
Lambar Labari: 3489945    Ranar Watsawa : 2023/10/09

Beirut (IQNA) shafin "Madi Al-Alam" ya wallafa wani hoton bidiyo a shafin Twitter na daga tutoci n Imam Husaini (AS) a gaban yankunan da yahudawa suka mamaye, a garin "Yaroun" da ke kudancin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3489592    Ranar Watsawa : 2023/08/05

Tehran (IQNA) daruruwan malaman kasar Bahrain ne suka yi tir da ziyarar farko da ministan harkokin wajen Isra’ila ya kai a kasarsu.
Lambar Labari: 3486373    Ranar Watsawa : 2021/10/02

Bangaren kasa d akasa, masu hidima a hubbaren Imam Hussain (AS) a Karbala lokacin tarukan muharram da safar da suka hada da masu wakokin yabo da bakin ciki sun yi bankwana.
Lambar Labari: 3480991    Ranar Watsawa : 2016/12/01