Taron makon hadin kan musulmi na 38 a birnin Tehran
IQNA - A ranar 19 ga watan Satumban shekarar 2024 ne aka gudanar da bikin bude taron hadin kan kasashen musulmi na kasa da kasa karo na 38 a birnin Tehran, tare da halartar shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian da malamai da masana siyasa da addini daga kasashe 30.