IQNA - Fitaccen makarancin kasar iran ya karanta ayoyin kur'ani mai tsarki a cikin shirin karatu da sauraren kur'ani mai tsarki.

Ali Kabiri, fitaccen makarancin kasar iran, ya karanta ayoyin suratul Insan a cikin shirin karatun kur’ani da saurare karo na 21.
A ci gaba da ɗora karatun Ali Kabiri daga ayoyi na farko zuwa na goma sha uku na suratul Insan da kuma suratu Mubarakah Nasr.