IQNA - Jami’an cibiyar da’a da buga kur’ani ta Sarki Fahad da ke Madina sun sanar da cewa mahajjata 28,726 ne suka ziyarci wannan katafaren a watan Yunin shekarar 2025.
Lambar Labari: 3493488 Ranar Watsawa : 2025/07/02
IQNA - Tsohon abokin wasan Cristiano Ronaldo a kungiyar Al-Nasr ta kasar Saudiyya ya bayyana cewa yana matukar sha'awar koyon addinin Musulunci kuma yana kwadaitar da 'yan wasan da su rika yin addu'a.
Lambar Labari: 3492312 Ranar Watsawa : 2024/12/03
IQNA - Fitaccen makarancin kasar iran ya karanta ayoyin kur'ani mai tsarki a cikin shirin karatu da sauraren kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491939 Ranar Watsawa : 2024/09/27
IQNA - Kungiyar ‘yan jarida da kafafen yada labarai ta Masar sun bayyana alhininsu kan rasuwar Hazem Abdel Wahab, daya daga cikin fitattun kur’ani a kafafen yada labarai na Masar, musamman a nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3491106 Ranar Watsawa : 2024/05/06
IQNA - Mambobin kungiyar matasan Tasnim sun karanto ayoyi a cikin suratul Baqarah.
Lambar Labari: 3491060 Ranar Watsawa : 2024/04/28
Bangaren kasa da kasa, Akon wanda fitacce n mawaki ne dan kasar Amurka ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar shugabancin kasara 2020.
Lambar Labari: 3483088 Ranar Watsawa : 2018/10/31