IQNA

Karatun Sayyed Parsa Anguhan daga Suratul Nasr

15:17 - October 14, 2024
Lambar Labari: 3492031
IQNA - Fitaccen makarancin kur’ani na kasar Iran  ya karanta suratul Mubaraka Nasr domin nasarar gwagwarmaya da yahudawan sahyuniya.

Sayyid Parsa Anguhan, fitaccen makarancin kasar Iran ya karanta ayoyi daga suratul Mubaraka Nasr domin samun nasarar gwagwarmaya da yahudawan sahyuniya a yankin.

Za a iya sauraren karatun ta wannan hanya idan aka latsa:

 

 

 

 

 

 

 

4242196/

 

 

captcha