IQNA

Sautukan Aljanna:

Al-Zanati Ya Karanta Aya daga Suratul Ghashiyah

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun aya ta 1 a cikin suratul Ghashiyah daga bakin qari dan kasar Masar Saeed Abdul-Samad Al-zanati.