IQNA

Bikin bude gasar kur'ani ta kasar Iran karo na 47

IQNA – An bude matakin karshe na gasar kur’ani ta kasa karo na 47 a hukumance a birnin Tabriz na lardin Azarbaijan ta Gabashin kasar Iran a ranar 2 ga Disamba, 2024.