IQNA

Sashen Mata na gasar Nat'ul Qur'ani ta Iran

IQNA - An gudanar da bikin rufe bangaren Naghamat a bangaren mata na gasar kur’ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 47 a dakin taro na Musalla na birnin Tabriz a ranar 3 ga watan Disamba, 2024.