IQNA

Sashen mata na gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 47

IQNA - A ranar 5 ga watan Disamban shekarar 2024 aka ci gaba da gudanar da gasar kur’ani ta kasa karo na 47 na bangaren mata na kasar Iran a birnin Tabriz na lardin Azarbaijan ta gabas.