IQNA

Ayoyin Surah Maryam na Abdul Basit Abdul Samad

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun ayoyi na 33-35 a cikin suratul Maryam daga bakin fitaccen dan kasar Masar Qari Abdul Basit Abdul Samad.