IQNA - A safiyar yau 29 ga watan Fabrairu ne babban makarancin kasarmu Hamed Alizadeh ya karanta aya ta 38 zuwa ta 48 a cikin suratul Ahzab a farkon taron jami'an gwamnati, wakilan kasashen musulmi, da bangarori daban-daban na al'umma tare da Jagoran a kan batun ranar Eid al-mab’as .