IQNA

Minshawi ya karanta ayar daga suratul Rum

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun aya ta 27 a cikin suratul Rum daga bakin qari dan kasar Masar Muhammad Sidiq Minshawi.