IQNA

15:54 - February 14, 2025
Lambar Labari: 3492744

Gungunmasu yabo na kungiyar Sayyida Masoumeh (AS) sun karanta Addu’ar Faraj

IQNA - A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan zagayowar ranar haihuwar Imam zaman (a.s.) mai albarka, an watsa wani sabon faifan bidiyo da kungiyar wakokin Masoumeh (a.s.) suka yi.

Gungunmasu yabo na kungiyar Sayyida Masoumeh (AS) sun karanta Addu’ar Faraj

An buga sabon aikin kungiyar mawaka da wake-wake ta kasa ta Masoumeh (a.s) na birnin Qum a daidai lokacin tsakiyar watan Sha'aban da maulidin Imam Hojjat bn al-Hasan, Imam zaman (AS).

Wannan aikin, wanda aka sadaukar don rera addu’ar Faraj, an shirya shi a Ava Studio.

Wanda ya shirya wannan aiki shine Sayyed Mohammad Hadi Ghasemi kuma daraktansa Sayyed Mohammad Mojani.

An gudanar da wannan aiki ne a cibiyar yada labarai da sadarwa ta masallacin juma'a na Jamkaran.

 

 

 

 

 

captcha