IQNA

Maukibi daban-daban Suna Hidimar Nisfu Shaaban ga Maziyarta a Masallacin Jamkaran

IQNA- Kimanin maukibi 500 ne ke ba da hidima ga dubun dubatar maziyarta da suke gudanar da bukukuwan tsakiyar sha'aban tare da ziyarar masallacin Jamkaran da ke birnin Qum. (Hotunan da aka ɗauka ranar 13 ga Fabrairu, 2025)