Karatun kur’ani a kowace rana: Tartil Juzu’i na 3
IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun Tartil Juzu’I na 3 na kur’ani mai girma, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu: Habib Sedaqat, da Masoud Nouri, da Hossein Fardi, da Saeed Parvizi suka gabatar.