IQNA

Karatun kur’ani a kowace rana: Tartil Juzu’i na 6

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun Tarteel na Juzu'i na 6 na kur’ani mai girma, wanda wasu fitattun qari na Iran su uku: Mohammadreza Purzargari, Mahdi Qarasheikhlu, da Mohamad Javad Jaberi suka gabatar.